Hukumomin Najeriya sun taimaka wa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin COVID 19
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:03
A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya duba irin tallafin da hukumomin Najeriya suka baiwa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin annobar COVID 19, da kuma yadda kwararru ke kallon shirin na gwamnati.