Najeriya

'yan majalisun Birtaniya na fatan a gudanar da bincike dangane da kisan jama'a a Najeriya

Tutar kasar Birtaniya
Tutar kasar Birtaniya REUTERS/Hannah McKay

Wasu 'yan Majalisun kasar Birtaniya 18, sun nemi Kungiyar kasashe renon Inguila, wato Commonwealth a Turance da ta yi bincike dangane da yawan kashe-kashen da ake samu a Najeriya.

Talla

Yan Majalisun daga Birtaniya sun ziyarci Abuja dake birnin Tarraya,sun kuma yi amfani da wannan dama inda suka gabatar da bukatun su ,daya daga cikin korafin yan Majalisun Birtaniya shine cewa  rashin mutunta sharudodin Kungiyar da Najeriya ke yi.

Mohammed  Kabir Yusuf wakilin mu daga Abuja ya hada mana rahoto a kai.

Commonwealth ta binciki yawan kashe-kashen da ake samu a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.