Hangara ta soma gudanar da bincike a garin Ratanga- karo na 29

Sauti 20:00
Wasu daga cikin maguguna da ake fataucin su a asibitin Ratanga
Wasu daga cikin maguguna da ake fataucin su a asibitin Ratanga Flickr/ Chelsea Oakes CC

A garin Ratanga,musaman a asibitin garin,ana zargin wasu daga cikin jami'an kiwon lafiya da gudanar da fataucin maguguna,lamarin da ya sabawa dokoki, a cikin wannan shirin za ku ji halin da ake ciki duk.Sai ku biyo mu .