Tattaunawa da masu ruwa da tsaki a Duniyar Fina-finai a Najeriya

Sauti 20:00
Wasu daga cikin masu shirya fina-finai a Duniyar Nollywood a Najeriya
Wasu daga cikin masu shirya fina-finai a Duniyar Nollywood a Najeriya Christina Okello for RFI

A cikin shirin Duniyar fina-finai,za ku ji halin da yan fim suka samu kan su bayan mutuwar Sarkin Zazzau kamar yada Hawa Kabir ta samun zantawa da wasu dake ruwa da tsaki a wannan fani.Sai ku biyo mu..