Ilimi Hasken Rayuwa

Ana muhawara a kan janye tallafin karatu a Jigawa (3)

Sauti 10:02
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar.
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar. RFI Hausa/Abubakar Isa Dandago

A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya duba batun muhawwarar da ake a kan janye tallafin ilimi da gwamnan jihar Muhammad Badaru Abubakar ya yi.