Bakonmu a Yau
Dr. Isa Abdullahi kan asarar da Afirka keyi a hada-hadar kudade ta hanyoyin da basu dace ba
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:29
Majalisar Dinkin Duniya tace kasashen Afirka sun yi asarar kudaden da suka kai Dala biliyan 836 ta hanyar fitar da su zuwa kasashen duniya ba bisa ka'ida ba a cikin shekaru 15.
Talla
Hukumar dake kula da kasuwanci da kuma cigaba ta gabatar da rahoto akai, inda take cewa kudaden sun zarce Dala biliyan 770 da ake bin nahiyar baki daya a shekarar 2018.Dangane da wannan rahoto, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki, Dr Isa Abdullahi na Jami’ar Kashere, kuma ga yadda zantawarsu ya gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu