Bakonmu a Yau

Najeriya ba ta kai matsayin da ya dace da ita ba - Yahaya Kwande

Wallafawa ranar:

Kamar yadda kuka ji a cikin labaran duniya, yau ce Najeriya ke bikin cika shekaru 60 da samun ‘yancin kai, kuma dangane da wannan biki, wakilinmu a Jihar Plateau a Najeriya, Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Ambasada Yahya Kwande, daya daga cikin dattawan da suka yi aiki da Sardaunan Sokoto a matsayin DO a lokacin, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Najeria a shekaru 60.
Najeria a shekaru 60. Nigeria/presidency
Sauran kashi-kashi