Bakonmu a Yau

sa'o'in Najeriya sun bar ta a baya - Tanko

Alhaji Tanko Yakasai
Alhaji Tanko Yakasai

A cigaba da hirarkin da muke kawo muku kan bikin cika shekaru 60 da samun ‘yancin kan Najeriya, wakilinmu a Kano Abubakar Isa Dandago ya tattauna da daya daga cikin dattawan kasar, Alh Tanko Yakasai, kuma ga yadda zantawr su ta gudana.