Bakonmu a Yau
Abdullahi Jalo a game da yarjejeniyar 'yan awaren Kamaru da 'yan Biafra a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:26
Kamar yadda kuka ji a cikin labaran duniya, yanzu haka masu kokarin kafa kasar Biafra a Najeriya na ci gaba da fafutukar su wadda ta kai su kulla yarjejeniyar aiki tare da masu neman kafa kasar Ambazonia a Kamaru.Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da wasu fitattun yan Najeriya ke kalaman da ake ganin na raba kan kasa ne.Dangane da wannan matsala Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da dan siyasa kuma lauya Barr Abdullahi Jalo, kuma ga tsokacin da yayi akai.