Najeriya:Kasafin kudin shekara mai zuwa ya zarce na bana da naira triliyan 3

Shugaban Najeriya ya mika wa majalisar dokokin kasar kasafin kudin shekarar 2021 wanda ya kunshi naira triliyan 13 domin gudanar da manya da kuma kananan ayyukan raya kasa.Kasafin kudin shekara mai zuwa ya zarce na bana da naira triliyan 3.Daga Abuja, Muhammadu Kabir Yusuf na dauke da rahoto a kai.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Solacebase