Bakonmu a Yau

Zantawa ta musamman da shugaban kasar Guinea Alpha Conde kan zaben kasar dake tafe

Wallafawa ranar:

Shugaban Kasar Guinea Alpha Conde dake neman wa’adi na 3 domin cigaba da zama a karagar mulki, ya sha alwashin amincewa da sakamakon zaben da za’ayi ranar 18 ga watan nan, duk yadda sakamakon ya kaya.Shugaba Conde wanda ya bayyana hakan yayin zantawa ta musamman da RFI, yace bayan kwashe shekaru 45 na neman tabbatar da dimokiradiya, abin takaici ne yanzu da ake masa kallon shugaban kama karya.Ga dai yadda zantawarsa ta kaya da shugaban sashin Afrika na Radiyo France International RFI, Christophe Boisbouvier, wanda Ahmed Abba ya fassara.

Shugaban kasar Guinea Alpha Conde
Shugaban kasar Guinea Alpha Conde REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo
Sauran kashi-kashi