Jagoran 'yan adawar Mali Soumaila Cisse ya kubuta daga hannun 'yan ta'adda

Jagoran adawar kasar Mali Soumaïla Cissé
Jagoran adawar kasar Mali Soumaïla Cissé Mali Presidency/Handout

A kasar Mali, an saki mutane da dama da mahara masu ikirarin jihadi ke garkuwa da su jiya Alhamis, cikin su, harda jagoran ‘yan adawar kasar Soumaïla Cissé wanda aka sace shi tun cikin watan Maris na wannan shekara, a arewacin kasar, yayin yakin neman zaben 'yan majalisun dokoki. 

Talla

Jogaran adawar Malin ya isa gida bayan kwashe sama da watanni 6, kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraran abin da yake cewa.

Tsokacin jagoran 'yan adawar Mali Soumaila Cisse da ya samu yanci daga hannun 'yan ta'adda

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI