Tattaunawa da Janar Sani Usman Kuka Sheka dangane da farmaki kan masu zanga-zanga a jihohin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:22
Rahotanni daga Najeriya sun ce a dai dai lokacin da ake ci gaba da zanga-zangar adawa da cin zarafin da wasu jami’an 'yan sanda ke yi, matasa daga yankin arewacin kasar suma sun fara ta su zanga zangar domin ganin an inganta tsaro a yankin da ake cigaba da kashe mutane ba tare da kakkautawa ba, wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun kai wa masu zanga zangar hari a biranen Lagos da Kano da Abuja.
Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da rundunar sojin kasar ke gargadi dangane da masu yunkurin durkusar da kasar.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon hafsan sojin kasar, Janar Sani Usman Kukasheka, kan yadda yake kallon wadannan al’amura, kuma ga yadda zantawar su ta kaya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu