Rayuwata

Yadda mata ke taka muhimiyar rawa ta fanin kasuwanci kashi na 35

Sauti 10:01
Wata mata a kasuwa
Wata mata a kasuwa Reuters

A cikin shirin rayuwata daga nan sashen hausa na rediyon Faransa rfi kashi na 35, Zeynab Ibrahim ta samu tattaunawa da wasu daga cikin mata dake taka muhimiyar rawa a fanin kasuwanci don magance wasu daga cikin matsaloli da suke fama da su.