Bakonmu a Yau
Masu zanga zanga na ci gaba da fito na fito da jami'an tsaro a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:03
Rahotanni daga Najeriya na cewa masu zanga zanga a wasu sassan kasar na ci gaba da yin fito na fito da jami'an tsaro, inda majiyoyi ke fadin an rasa rayukan akalla mutane 10 tare da kona ofishin 'yan sanda a jihar Edo da Legas da kuma hana walwala.Ganin irin halin d ake ciki, Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dokta Tukur Abdulkadir na jami'ar Kaduna ko yaya masana ke kallon wannan dambarwa.