Isa ga babban shafi
Najeriya

Matasan arewacin Najeriya sun yi zanga zanga dangane da rashin tsaro

Wasu matasa dake zanga zangar kawo karshen rashin tsaro a Kano, Najeriya.
Wasu matasa dake zanga zangar kawo karshen rashin tsaro a Kano, Najeriya. Daily Trust
Zubin rubutu: Michael Kuduson
Minti 5

Tun dai bayan fara zanga zangar kin jinin aikin yan sandan SARS a Najeriya, al’amurran ma su gudanar da zanga zangar sai gaba gaba ya ke yi, inda a yanzu ma matasan arewacin kasar sun bi sahun na kudu wajen shirya ta su, toh amma ko menene dalili?Aminu Sani Sado na dauke daa rahoto daga Kaduna.

Talla

Matasan arewacin Najeriya sun yi zanga zanga dangane da rashin tsaro

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.