Najeriya

Zanga-zangar kawo karshen cin zalin da 'yan sanda ke yi a Najeriya ta rincabe

Wasu masu zanga-zangar bacin rai kan cin zarafin da wasu 'yan sanda ke yi a Najeriya.
Wasu masu zanga-zangar bacin rai kan cin zarafin da wasu 'yan sanda ke yi a Najeriya. Temilade Adelaja/Reuters

Zanga-zangar neman a kawar da cin zarafin ‘yan sanda kan jama’a da ake yi a Tarayyar Najeriya, wanda aka iwa take EndSARS, ta fara daukar wani sabon salo, inda ta fara zama tashin hankali ana kone-kone da tare raunata mutane.Wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar,wanda shima ya tsallake rijiya da baya, ya hada mana rahoto.