Bakonmu a Yau

Zanga-zangar Najeriya t dau sabon salo

Wallafawa ranar:

Yayin da zang-zangar adawa da cin zarafin da ake zargin 'yan sanda da yi a Najeriya ke daukar sabon salo, al'ummar kasar na ci gaba da bayyaana ra'ayoyinsu ganin yadda kasar ke neman durkushewa.rahotanni daga jihohi da dama sun ce an samu tashe tashen hankula da kisa a wasu birane sakamakon zanga-zangar.Muhammad Tasiu Zakari ya zanta da Imam Abubakar Gana dangane da bukatar masu zanga-zangar da kuma fatar ganin an  kai zuciya nesa domin kaucew a tashin hankali.

'Yan sandan Najeriya.
'Yan sandan Najeriya. The Guardian Nigeria