Bakonmu a Yau

Gwamanatin Najeriya ta damu da rikidewar zanga-zanga zuwa tarzoma

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta nuna damuwa matuka yadda zanga-zangar lumana da ake yi a sassan kasar ya rikide zuwa kazamin tashin hankali da kashe-kashe da hasarar kaddarorin jama’a.Ministan Harkokin ‘Yan Sanda Mohammed Maigari Dingyadi ya gabatar da damuwar Gwamnati a tattaunawar da yayi da wakilinmu dake Abuja Mohammed Sani Abubakar.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Solacebase