Bakonmu a Yau

Gwamnatin Najeriya ta damu dangane da batun tsaro

Sauti 03:33
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Nigeria Presidency/Handout via REUTERS

Zanga-zanga da ta kaure a wasu yankunan Najeriya ya sa gwamnatin karkashin shugabancin Muhammadu Buhari gudanar da taro da manyan hafsan sojin kasar da nufin tanttance hanyoyin shawo kan wadanan matsaloli ba tareda an yi amfani da karfi ba.Dangane da haka wakilin mu a Abuja Muhammad Kabir Yusuf ya samu tattaunawa da Janar mai ritaya Mongono,wanda ya kuma bayyana masa yada ganawar ta su ta gudana tareda Shugaban Najeriya.