Mu Zagaya Duniya

Tarzoma a Najeriya da ta yi sanaddiyar mutuwar mutane a Lagas

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar mutane 69 suka mutu sakamakon tarzomar da aka samu lokacin zanga zangar adawa da cin zarafin yan Sanda, yayin da 37 suka samu raunuka, kuma adadin ya hada da fararen hula da jami’an Yan Sanda da kuma soji.Garba Aliyu Zaria ya mayar da hanakali a cikin shirin Mu zagaya Duniya.

Wasu daga cikin masu zanga-zanga a Lagas
Wasu daga cikin masu zanga-zanga a Lagas AP/Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi