Isa ga babban shafi
Duniya

Haramcin amfani da Nukiliya a Duniya ya kusa tabbata

Yankin Nagasaki da aka cilla Nukiliya a kasar Japan
Yankin Nagasaki da aka cilla Nukiliya a kasar Japan AFP
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

Kokarin majalisar dimkin Duniya na shawo kan kasashe don haramta amfani da Nukiliya ya kama hanya tun bayan da kasar Honduras wacce ke a matsayin kasa ta 50 ta amince da shirin tareda rattaba hannu.

Talla

Dokar hana amfani dama yaduwar makaman nukiliya za ta soma aiki tabbas a cewar Sakatary na majalisar Dimkin Duniya , matakin da majalisar dimkin Duniya ta sanar bayan da aka samu sanya hannun kasar Honduras a matsayin kasa ta 50 a Dunyia.

Wannan babbar nasara ce a cewar shugaban hukumar agaji ta Red Cross Peter Maurer, wanda ya bayyana cewa shaka babbu Duniya ta cimma matsaya tareda tunanin makoma mai kyau.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.