Dandalin Fasahar Fina-finai

Masu shirya fina-finai yan arewa na nisanta kan su daga zanga-zanga

Sauti 20:00
Wasu daga cikin masu zanga-zanga a Lagas
Wasu daga cikin masu zanga-zanga a Lagas REUTERS/Temilade Adelaja

A cikin shirin Duniyar Fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da masu shirya Fina-finai a arewacin Najeriya,biyo bayan zanga-zanga da ta rikide zuwa tarzoma dama hadasa mutuwar mutane a wasu yankunan kasar ta Najeriya.Masu shirya fina-finai a arewacin Najeriya sun nisanta kan su daga masu tada kayar baya.