Isa ga babban shafi
kwallo

An tuhumi mutane biyar da kisan mai tsaron gidan Afrika ta Kudu

Senzo Meyiwa dan wasan Afrika ta kudu da aka harbe
Senzo Meyiwa dan wasan Afrika ta kudu da aka harbe AFP PHOTO / KHALED DESOUKI
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

Kotun Afrika ta kudu a yau talata ta tuhumi wasu mutane biyar da aikata kisan mai tsaron gida kuma Kaftin din kungiyar kwallon kafar kasar Senzo Meyiwa da suka kashe ranar 26 ga watan Oktoba na shekara ta 2014.

Talla

A jiya ne aka kama mutanen bisa laifin kisan dan wasan a wancan lokaci ya na mai shekaru 27 a Duniya,bayna da suka harbe shi a yayinda yake gidan budurwar sa wacce ke jerryn fittatun mawaka na kasar Kelly Khumalo.

Mutanen biyar da aka kama bisa zargin su da kisa ,dama swata,an same su dauke da bindigogi da albarusai ba tareda samun izini ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.