Bakonmu a Yau

Ouattara ya yi watsi da bukatan dage zaben Cote d'Ivoire

Wallafawa ranar:

Kwanak 4 kafin gudanar da zaben kasar Cote d’Ivoire, shugaba Alassane Ouattara ya yi tsokaci kan aman da ya yi ya kuma tande cewar ba zai tsaya takara ba idan ya kammala wa’adin mulkin sa na biyu.

Shugaban kasar Cote d'Ivoire Alassane Ouattara yayin hira ta musamman ta tashar RFI  da France 24
Shugaban kasar Cote d'Ivoire Alassane Ouattara yayin hira ta musamman ta tashar RFI da France 24 RFI/France24
Talla

Yayin hira ta musamman da RFI da Tashar Talabijin na France 24, Ouattara ya bayyana dalilin da ya sashi sake takara, da kuma wasu batutuwa da dama da suka hada da dawowar tsohon shugaban kasar Laurent Bagbo gida, bayan da ya zargi tsohon Franministansa tsohon shugaban Majalisa Guime Soro da kokarin kifar da gwamnatinsa ta hanyar tawaye.

Zaku iya sauraran hirar da akayi da shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI