Tambaya da Amsa

Bayyanin sake fasalin kasa, wato restructuring

Sauti 19:55
Bayyani sake fasalin kasa, wato restructuring
Bayyani sake fasalin kasa, wato restructuring RFI/Alexandra Cagnard

Masu sauraren sashen hausa na rediyon Farnasa Rfi sun nemi bayani a game da sake fasalin kasa, wato restructuring da wasu ke ta neman a yi a Najeriya.Michael Kuduson ya ji ta bakin masana a cikin shirin tambaya da amsa.