Mu Zagaya Duniya
Laurent Gbagbo ya bayyana fargaba dangane da zaben Cote D'Ivoire
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:13
Tsohon shugaban Ivory Coast Laurent Gbagbo ya bayyana fargabar cewa zaben shugagban kasar dake gudana a yau asabar na iya haifar wa kasar da tashin hankali, a tsokacin da ya yi a game da kasar tun da ya sauka daga mukamin shugaban kasa a shekarar 2011.Garba Aliyu Zaria a cikin shirin Mu zagaya Duniya ya mayar da hankali a kai tareda duba wasu daga cikin manyan labaraen Duniya.