Dandalin Fasahar Fina-finai

Matsaloli dake janyo koma baya a Duniyar Fina-finai

Sauti 20:00
Duniyar Fina-finai a Najeriya
Duniyar Fina-finai a Najeriya KAMBOU SIA / AFP

Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu shirya Fim a Najeriya dangane da wannan matsala da ta shafi yan wasa wanda akasari ke janyo mutuwar tauraro a Duniyar Fim.Dandalin fina-finai na daga cikin hanyoyin da sashen hausa na RFI ke baiwa masu shriya Fim damar nuna ci gaba da ake samu a wannan sashe kama daga gida Najeriya zuwa kasashen ketare.