Bakonmu a Yau

Ko Trump zai amince da sakamakon zaben?

Donald Trump da Joe Biden,yan takara a zaben Amurka
Donald Trump da Joe Biden,yan takara a zaben Amurka Jim WATSON, Dominick Reuter / AFP

Yayin da ake cigaba da kada kuri’u a zaben shugaban kasar Amurka, wani batu dake cigaba da dauke hankali shine yadda ake fargabar cewar shugaba Donald Trump ba zai amince da shan kaye a zaben na yau ba.

Talla

Lokacin mahawara ta kafar talabijin shugaban ya bayyana shakku dangane da kuri’un da ake aikewa ta gidan waya, yayin da yaki bayyana ko zai amince da sakamakon zaben idan ya sha kaye.

Ahmad Abba ya tattauna da Alhaji Bala, wani dan Nijar mazaunin North Carolina kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Ko Trump zai amince da sakamakon zaben?

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.