Bakonmu a Yau

Joe Biden Shugaban Amurka na 46

Sauti 03:37
Mahamane Ousmane tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar
Mahamane Ousmane tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar RFI

Shugabannin Kasashen duniya sun fara aikewa da sakon taya murna ga zababben shugaban Amurka Joe Biden wanda ya kada shugaba Donald Trump dake rike da mulkin kasar.Elhaj Mahamane Ousmane ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar,dan siyasa ya ce zaben Amurka ,sako ne ga kasashen Duniya .