Nasarar Amurkawa ga baki daya- Biden
Nasarar Joe Biden a zaben shugaban kasar Amurka ta sanya shugaba Donald Trump cikin jerin sunayen shugabannin da suka gaza wajen samun wa’adi na biyu a tarihin Amurka. Tun bayan yakin duniya na 2, shugabannin biyu kawai suka gaza wajen samun wa’adi na biyu da suka hada da Jimmy Carter da kuma George H.W. Bush, wato mahaifin shugaba George W Bush, sai kuma yanzu shugaba Donald Trump.
Wallafawa ranar:
Da,dama daga cikin Amurkawa na bayyana cewa ,an samu sauyi ne a wani lokaci da aka fuskanci rarrabuwar kawuna tsakanin al'uma.
Yan lokuta da fitar da sakamakon zaben ,Michael Kuduson ya tattauna da Maryam Bugaje dake Washington.
Faduwar Donald Trump
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu