Al'adun Gargajiya

Bikin cika shekaru 10 a kan karagar mulki na sarkin Wase na 14

Sauti 10:27
Sarkin Wase na 14, Dr Muhammadu Sambo Haruna.
Sarkin Wase na 14, Dr Muhammadu Sambo Haruna. RFI/Bashir

Shirin 'Al'adunmu na Gargajiya' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya ziyarci masarautar Wase a jihar Filato, Najeriya, inda aka gudanar da bikin cika shekaru 10 na Sarkin Wase na 14, Dokta Muhammadu Sabo Haruna.