Ilimi Hasken Rayuwa

Shiri na musamman kan sabon albashin Malaman Makaranta a Najeriya (2)

Sauti 10:00

A cikikn shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya kawo mana ci gaban shiri nan musamman a kan sabon albashin ma'aikata a Najeriya.