Muna samun nasara a yaki da Boko Haram-Manjo Janar Ibrahim Manu
Bayan kwashe shekaru 10 ana fafatawa da kungiyar boko haram a kasahsen Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi, mutane na ci gaba da bayyana shakku dangane da ikrarin da sojojin wadannan kasashe ke cewa suna samu a kai.
Wallafawa ranar:
Kwamandan rundunar sojin hadin gwuiwa dake yaki da kungiyar wadda ke da cibiya a kasar Chadi, Manjo Janar Ibrahim Manu Yusuf a yayin da ya gana da wakilin mu a Chadi ya bayyana irin nasarorin da suke samu,tareda yin kira ga jama'a na ganin sun bayar da goyan baya da ya dace don kawo karshen Boko Haram.
Yaki da kungiyar Boko Haram-ana samun galaba
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu