Dandalin Fasahar Fina-finai

Tasirin tufafi a rayuwar dan Fim

Sauti 20:00
Wasu daga cikin zane na tufafi a wani gidan kalo dake Paris
Wasu daga cikin zane na tufafi a wani gidan kalo dake Paris © Silvano Mendes / RFI

A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta mayar da hanakali tareda duba tasirin tufafi a duniyar yan Fim a Najeriya,ta kuma yi amfani da wannan dama don jin ta bakin wasu daga cikin masu shirya fim a Najeriya.Sai ku biyo mu