Najeriya: Ana tsare da jami'an 'yan sandan da ake zargi da kisan wasu matasa a Kano

Habu Sani, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano.
Habu Sani, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano. RFI Hausa

Rundunar yan sandan jihar Kano a Najeriya, tace tana tsare da wasu jami’anta da ake zargi da halaka wasu matasa biyu a unguwar sharada lokacin da y an sandan suka shiga yankin da nufin kamen masu laifi.Sashin yan sandan [ANTI DABA} dake yaki da 'yan daba ne ake zargi da wannan aika aika, wadda tayi sanadin rasuwar matasanKwamishinan 'yan sandan jihar Kanon dai CP Habu Sani yace idan har zargin ya a tabbata ko shakka babu wadannan jami’ai zasu gane koren suDaga Kano Ga Karin Bayanin Wakilin mu Abubakar Isah Dandago