Ambaliya ta jefa garuruwa 850 cikin hatsarin matsalar abinci a Nijar

Niger Republic President Issoufou Mahamadou
Niger Republic President Issoufou Mahamadou today.ng/news/africa

A Jamhuriyar Nijar, kimanin garuruwa 850 ne damaunar bana ta kada sakamakon ambaliyar ruwa da wasu dalilai, abin da ya sa gwamnati ta bullo da wani shirin tallafa wa mutanen da lamarin ya shafa.Daga Damagaram, ga rahoton wakilinmu Ibrahim Mallam Tchillo.