Mu Zagaya Duniya

Fin karfin daga yan sandan paris ga wani bakar fata

Sauti 20:08
Wasu daga cikin yan Sandan birnin Paris
Wasu daga cikin yan Sandan birnin Paris REUTERS/Charles Platiau

Hotunan bidiyo dai sun nuna Michel Zecler, wani mai sana’ar kida da waka, bakar fata, wasu ‘yan sanda farar fata su hudu, sun mai rubdugu, suna lakada masa duka a birnin, gab da kofar shiga masana’antarsa ta kida dake birnin paris a ranar Asabar da ta gabata.Garba Aliyu ya duba mana wasu daga cikin manyan labaran mako a cikin shirin mu zagaya Duniya.