Chadi
Na kawo wa al'ummar Chadi 'yanci da walwala-Idriss Deby
Wallafawa ranar:
Sama da shekaru 30 kenan da shugaban Chadi Idriss Deby Itno ya shaida wa 'yan kasar cewa, ya samar musu da 'yanci bayan ya kifar da gwamnatin Hissen Habre a shekarar 1990, yayin da a yanzu al'ummar kasar ke ci gaba da yabawa da tsarin shugabancin Deby musamman ganin yadda shugaban ya jajirce wajen tabbatar da tsaro a kasar.
Talla
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Tijjani Mustafa Mahdi daga birnin N'Djamena
Na kawo wa al'ummar Chadi 'yanci da walwala-Idris Deby
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu