Manyan hafsoshin tsaron Najeriya da Kamaru sun gana a Maiduguri
Wallafawa ranar:
Manyan hafsoshin tsaron Najeriya da Kamaru sun gudanar da taro na musamman a Maiduguri domin tattaunawa kan batutuwan da suka shafi yaki da kungiyar Boko Haram.
Ganawar Hafsoshin tsaron na zuwa ne ‘yan kwanaki bayan kisan gillar da mayakan kungiyar suka yiwa manoma, zalika taron ya gudana da daidai lokacin da ake cigaba da kokarin lalubo hanyar da za a kawo karshen hare haren mayakan na Boko Haram don tabbatar da zaman Lafiya a yankin baki daya.
Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da rahoto daga Maiduguri.
Manyan hafsoshin tsaron Najeriya da Kamaru sun gana a Maiduguri
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu