Isa ga babban shafi

Bikin sanya hannu a yarjejeniyar zaman lafiya da 'yan takara suka yi a Ghana

Shugaban kasar Ghana Nana Addo Dankwa Akufo-Addo.
Shugaban kasar Ghana Nana Addo Dankwa Akufo-Addo. Paul Marotta/Getty Images
Zubin rubutu: Michael Kuduson
Minti 5

YAN takara shugaban kasar Ghana 12 yau suka sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya domin ganin an gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali ba tare da samun tashin hankali ba.Daga cikin Yan Takaran akwai shugaban kasa Nana Akufo-Addo da babban abokin hamayar sa kuma tsohon shugaban kasa John Dramani Mahama wadanda a karon na 3 suke fafatawa a tsakanin su.Ga rahoton Ahmed Abba daga Accra.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.