Bakonmu a Yau

Lokacin janye dakarun Barkhane daga Sahel bai yi ba - Janar Oumaru Namata

Sauti 04:46
Janar Oumarou Namata Gazama, sabon kwamandan G5 Sahel.
Janar Oumarou Namata Gazama, sabon kwamandan G5 Sahel. Archives personnelles du Général Oumarou Namata Gazama

Janar Umaru Namata na Niger shugaban rundunar dakarun G5 Sahel na wata ziyara a birnin Paris na Faransa, kuma sashen Faransanci na RFI ya tattauna dashi kan lamarin tsaro a yankin, Janar din ya bayyana cewa kawancen dakarun da yake jagoranta shekaru uku yanzu da kafa rundunar ta G5 Sahel sun samu kwarewa sosai wajen yaki da ta’adanci, Janar din na mai ra’ayin cewa lokaci bai yi ba na soma tunanin janye dakarun Barkhane kamar yadda ake rade radi cikin yan watannin nan, ga yadda firar ta kasance .