Bakonmu a Yau

Masu sa ido sun gamsu da tsarin zaben Ghana

Sauti 03:43
Shugaban Ghana mai ci Nana Akufo - Addo
Shugaban Ghana mai ci Nana Akufo - Addo REUTERS/Francis Kokoroko

Abokin aikinmu Ahmed Abba, wanda yake Accra a halin yanzu, ya tattauna da daya daga cikin masu sanya ido a zaben Ghana, Armiyau Shu'aibu a game da yadda suka ga tsarin tafiyar da zaben Ghana.