Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Alhaji Sabi'u Kalla kan alfanun bude iyakokin Najeriya da Nijar ta fuskar kasuwanci

Sauti 03:42
Guda cikin iyakokin Najeriya da aka bude.
Guda cikin iyakokin Najeriya da aka bude. DailyPost

Bayan sanarwar bude wasu daga iyakokin Najeriya da Nijar, manyan 'yan kasuwar Nijar da ke fitar da kaya zuwa Najeriya sun nuna jin dadinsu da wannan mataki na farko duk da cewa ba a bude manyan iyakokin ba wadanda suka kunshi na magama da sauransu. Dangane da wannan Salisu Isah ya tattauna da Alhaji Sabi’u Kalla transa wani dan kasuwa a Maradi wanda ya yi mana tsokaci kan tagomashin da hakan zai samarwa kasuwancinsu.