Rayuwata

Rayuwata kashi na 71 ( Yadda rikicin ta'addanci ke shafar rayuwar Mata)

Sauti 09:59
Wasu Mata da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu.
Wasu Mata da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu. Reuters/Stringer

Shirin Rayuwata a wannan rana ya tabo yadda hare-haren ta'addanci ke shafar rayuwar mata a yankin arewa maso gabashin Najeriya.