Lafiya Jari ce

Matakan kariya da kamuwa da cutar sugar (Diabetes)

Sauti 10:22
Yadda ake gwajin gano cutar sugar
Yadda ake gwajin gano cutar sugar REUTERS/Mario Anzuoni

Shirin Lafiya Jarice na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna batutuwa da dama dangane da cutar sugar ko Diabetes a turance, daga alamun kamuwa da cutar har zuwa matakan kariya da ita.