Najeriya

Gobara ta cinye babbar kasuwar Sokoto

Wuta, don kwatanta gobara a Kasuwar Sokoto.
Wuta, don kwatanta gobara a Kasuwar Sokoto. REUTERS/Stephen Lam

Hukumomi a jihar Sokoto sun bada sanarwar rufe  babbar Kasuwar Sokoto, bayan wata Gobara da ta kona Kasuwar.Faruk Muhammad Yabo  ya aiko mana wannan rahoton.