Fatan 'yan Afirka ga sabon shugaban Amurka Joe Biden daga masanar nahiyar

Sauti 03:50
Joe Biden yayin rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban Amurka na 46.  20/1/2021.
Joe Biden yayin rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban Amurka na 46. 20/1/2021. REUTERS/Kevin Lamarque

An rantsar Joe Biden a matsayin sabon shugaban Amurka na 46 domin maye gurbin Donald Trump da ya kawo karshen mulkin sa.

Talla

Yan Afirka da dama na fatar ganin an samu sauyi dangane da abinda ya shafi dangantaka tsakanin Amurka da nahiyar, sabanin yadda aka gani lokacin shugaba Trump wanda ya kammala wa'adin sa ba tare da ya ziyarci Afirka ba.

Dangane da wannan fata da kuma hasashen da ake yiwa sabon shugaban, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Usman Ibrahim na Cibiyar Horar da Yan Majalisu a Afrika, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.