Najeriya

Najeriya: Batun korar Fulani a Ondo ya janyo cece -ku ce

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. © Nigeria Presidency

An fara samun kace na-ce tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da gwamnan jihar Ondo, dangane da wa’adin da gwamnan ya bai wa Kabilar Fulanin da ke zaune a jihar da su fice, sakamakon abin da ya kira tabarbarewa tsaro a jihar.Daga Abuja ga rahoton wakilinmu Kabir Yusuf.