Gasar cin kofin Afrika na Confederation a Kamaru

Sauti 10:25
Tambarin hukumar kwallon kafar Afrika na CAF
Tambarin hukumar kwallon kafar Afrika na CAF www.cafonline.com

A cikin shirin Duniyar wasanni daga nan sashen hausa na Rfi za mu yi tattaki zuwa kasar Kamaru, inda kasashe 16 da suka hada da Kamaru mai masaukin baki, Zimbabwe, Mali ,Burkina Faso, Libya,Nijar, Jamhuriyar dimokuradiyyar Congo, Morroco, Togo, Rwanda, Uganda, Zambia, Tanzania, Guinea sai Namibia za su fafata a tsakanin su a gasar cin kofin kasashe Afrika na Confederation.Abdoulaye Issa ke farin cikin gabatar muku da shirin na wannan lokaci.Sai ku biyo mu.